Gidan Badamasi Zango Na Uku

AREWA24 203.2K Views
  • 16.4K
  • 273
  • 247

Generating Download Links...

Gidan Badamasi Season 3 zai fara zuwa a ranar Alhamis. Ku kasance tare da shirin.

Posted 7 months ago

Hafsat T Adam 7 months ago

Allah ya tarwatsa aniyarku ta cin zarafin marasa kafa wannan ba abin dariya bane wulakanci ne

Naima Karim 6 months ago

kuntsaya kunata cecekuce A kan mutane da basusan da zamanmu A duniyaba

Mahmoud A Adam 7 months ago

Insha Allah Hakan bazai Hana al'ummar musulmi sallar tarawih ba, anyi hutun wata 6 ba ayi ba sai yanzu da akaga azumi ya taho, indai hakane a Bari mana satin farko bayan Ramadhan a Fara kamar yadda makarantu da masana'antu suke gyara tsarin su Domin musulmi Su Sami damar Ibada ??? Indai da gaske Arewa 24 ta hausawa da muslmai ce.
Allah ya kiyaye musulunci da musulmai aduk inda suke
Allah duk Wanda yake da wata mummunar aniya Akan musulmi da musulunci Allah kayi mana maganin sa

Abdulrahman Bello 6 months ago

Allllah yademuku Albarka arewa 24 ba alheri bane shaggun banza

Saeed Yak 5 months ago

I don't like Hausa movie,but I swear this got my attraction... especially Yaya Dan kombo and Zulee..but pls arrange the series according to it season and episode properly on YouTube...and there is no season 2 on YouTube..
From Ghana.

Hafsat Sa'ad 7 months ago

Ashe dariya bata kare ba

Bilkisu Abdullahi Abubakar 5 months ago

Wow gaskiya junaidiyya kin haska shirin fa😍😍😍

Abdulwahab M Bello Tambuwal 7 months ago

Allah ka tarwatsa tashar Arewa 24, Allah ka tarwatsa aniyarsu Ameeeen ya rabbil alamun.

Mubashshir S Kabeer 7 months ago

Gsky arewa24 kuna kokari Allah yakaro basira

Amna Bash 7 months ago

💃💃💃💃💃💃💃💃❤❤❤❤ Allah yakaimu karfe takwas kowayacikacikinshi domin yanzu akafara