AREWA24 - Kadan daga cikin shirin #BagyaLakshmi na daren yau

AREWA24 10.2K Views
  • 1.3K
  • 37
  • 37

Generating Download Links...

Kadan daga cikin shirin #BagyaLakshmi na daren yau

Posted 10 months ago

Yaseer K Adam 10 months ago

*Innalillahi Wa Inna ilaihi raj'un*...
Asabar.. *DADIN KOWA*
Lahadi.. *KWANA CHASA'IN*
Litinin.. *LABARINA*..
Talata.. *MAIMAICIN LABARINA* da *MAIMAICIN
DADIN KOWA*..
Laraba.. *MAIMAICIN KWANA CHASA'IN*..
Alhamis.. *GIDAN BADAMASI*..
Jum'at.. *ZAIRA*..
Gaba daya an lalata ma kwanakin dake cikin sati a
banza da wofi.. kullum jira kake sabo ya fito...Shin
kai Wacce Rana Ka ajiye domin koyon.. *Al Qur'an*
Mai girma...??? Wace Rana Ka ajiye domin koyon..
*HADISIN Annabi Muhammad* (S.A.W)???..Wace
Rana Ka ajiye domin koyon.. *FIQHU*..???Wace
Rana Ka ajiye domin koyon.. *SALLAH*..da sauran
ayyukan *Addini*...Ya kai dan Uwana..???
Ko kuma kana tinanin 'yar *Islamiyyar* da kaje a
wasu 'yan shekaru ta *isheka*?
Shin kana nufin kasan komai a fannin *Addininka*?
Shin kana nufin kasan komai ahukunce-hukuncen
*Ibadarka*?
Littafin sanin ibada guda nawa ka *karanta* guda
nawa ka *haddace*?
Shin anya kuwa ka haddace *AlQur'ani* kamar yarda
labaran wannan shirye-shirye suka zauna akanka?
Shin ka san sunan *Sahabban Annabi* kamar yarda
ka san sunan dukkanin 'yan wasan fina-finan nan?
Awa daya zuwa awa biyu ka ke ba dukkanin shirye
shiryen nan, shin awa nawa ka ke ba bautar *Allah*
a kowace rana ?
Awa nawa kake warewa domin yin *Addu'a* akan
lamarin *rayuwarka*?
Shin anya kuwa munaso muga dai dai ?
Anya kuwa yahudawa ba suyi nasara ba akanmu ?
Anya haka ya dace dukkanin 'ya 'yan Musulmi su
kasance ?
*To gyara kayanka dai ba zai zama sauke muraba
ba*
*Muyi hattara jama'ar Musulmi*
*Idan kunne ya ji jiki ya tsira*.

Tayo Tayo 10 months ago

Allah yataimaki arewa 24

Sonia Alvin 10 months ago

Na rantse DA allah xan karayin Allah ya isa

Maman Ilham 10 months ago

Mudai Agaskiya IN sonsamu ne to Acanzama maiyin fassarar miryar zaihar Atarkon qauna Amai da mana tafarkon wllh tafi dadin mirya kuma tafi sanyin mirya munatare da ku Aharkullun

Queen Zeemad 6 months ago

Thank arewa24 pls add more time pls

Lydia Anjikwi 10 months ago

Arewa 24
Thanks alot
Pls add more time

Salim Abdullahi Katagum 10 months ago

Yyi kyau

Maman Fatima 10 months ago

AREWA 24 muna tare daku Allah yakare mana ku

Sani Yusuf 10 months ago

to day is normal

Khadeeja M Ladan 10 months ago

Thanks