BBC Hausa - "Ina fatan in ci gaba da kanikanci ko da na yi...

BBC Hausa 182.9K Views
  • 7.4K
  • 860
  • 393

Generating Download Links...

"Ina fatan in ci gaba da kanikanci ko da na yi aure" in ji wata mace Bakanika da ke aiki a garejin mata zalla kanikawa a Sakkwato.

Posted 5 months ago

Razak Rabe 5 months ago

Gaskia ni bana bawa mata chawara su chiga aikin nan , ina makomar tsapta à cikin gida, tsaptar yara in kika haihu , ana so Macé ta zamo mai kula da jikinta , saboda ba a yochi dans wahala bâ irin haka, a bar maza suyi aiko dans allah mata su jé secrétariat ko kuma wani makamancin chi. Su masu baku chawara kuje kuyi kunga matayensu sunayi né.

Mu'azu S. Zaranda 5 months ago

Daga Muazu Muhammad zaranda gari
Bauchi.

Wannan babban abin farin ciki ne sosai wallahi,Kuma ishara musamman ga mu maza matasa.
Kamata yayi mu nemi madafa mu kauracewa zaman banza!!!

Sarafadeen Fifehanmi 3 months ago

Alhmdllh, May Almighty Allah increase more wisdom. But some of the ladies now a day, doesn't marry the person who is doing mechanic, coz they have arrogance's, ND they forgot that even president can't do with out mechanic. Here's my advice to them, change before the tym gon

Jameela Jafar Yari 5 months ago

Assalamu alaykum warahamatullah nayi matukar farin cikin ganin hk ga mata masu tunin yiwa kansu shawarata anan itace ya kama su dinga saka hijab koda dan karamine sbd su rinka rufe Al aurar su domin su mata ne km masu kamun kai Allah ya taimaka

Murtala Yusuf 5 months ago

Gskya wannan ba al'adar Hausawa bace kuma bance haramun bane bai kamata iyaye su tura yayansu garejin mota ba aure shi yafi dacewa dasu indai ba su sa kwadayi ba, kitchen ne garejin su amma malam diyarka takai wannan ege meye take nema a rayawarta in ban da gidan miji mutane sun makance sbd son duniya.

Shams Yusfs Sani 5 months ago

Hhhhh toh tayaya zan yarda na kawo motata nan!!! Toh tayaya Mata zasu iya gyara mun motata da kyau. Gskia A'@. Shi kanikanci yana bukatan Masu karfi neh, koda ah mazan kuwah, balle Wasu Mata

Nura Rabe Dandagoro 5 months ago

Ina yi maku fatan alheri da samun nasara da riƙon gaskiya musamman yadda galibin kanikawa maza suka ƙware da cuta

Abdulrashid Jola Musa Gwadabawa 5 months ago

Hakika sana'ar sa'a sai dai ina kira gareki matukar Allah ya baki ikon yin aure ki sauya wata sana'ar domin ba'a hada dariya da kuka a wuri guda