AREWA24 - Kadan daga cikin shirin #DadinKowa na daren yau!

AREWA24 11.4K Views
  • 999
  • 28
  • 58

Generating Download Links...

Kadan daga cikin shirin #DadinKowa na daren yau!

Posted 3 months ago

Hajiya Rafi'at Uthman 3 months ago

Slm,adama tarasu gaskiya abun beyiba kuma,kunkashema dadin kowa kasuwa da nishadi da dadi gaskiya saboda 99%out of 100% saboda gidan malan nata'ala suke kallon shirin,
Amman ashawarce idan kunaso Shirin yacigaba da nishadantar da mutane yakuma fadakar sai kununa m Nata'alane yake mafarkin adama tamutu,kawai sai acigaba zaifi,
Saboda yakamata anuna adama itama duniya takoyamata hankali saboda gasama kamaye da mln nata'ala aya atafin hannu dakuma makircin da tayita kullama azumi bekamata tatafi salun alunba.
Karkumanta kunacewa Arewa24 tamuce.

Nafisatu Ahmad Tijjani 3 months ago

Yau AREWA24 No Signal ko iya ta gidana CE kawai ?
Sanann Kashe Adama tamkar an kashe Dadin kowa gaba Daya

Alee Uthman 3 months ago

Ai da kunyi kuskuren cire adama a wannan shirin to damun daina kallon dadin kowa kenan.
Kar ku Kara mana wasa da mutuwan adama gaskia

Maman Aisha 3 months ago

Adama tamutu dadin kowama yamutu

Queen NaNa Sarah 3 months ago

Adama ta mu uwa tagari 🤭🤭🤭 Allah barmana ke musha nishadi 💓

Abdulsalam Sani Na'aisa 3 months ago

Gsky bai kamata a cire adama a dadin kowa bah wlh sbd itace film din yanxu

Dee Dee Sangari 3 months ago

Rabiatt Rabiu yauwa better

Issiakou Baba Ahmatou Lah 3 months ago

Slm. Adama ne doit normalement pas mourir dans cette série. Parce que c'est grâce à elle que Dadin kowa a tous ses sens. Sa mort peut entraîner la chute de votre série. Moi particulièrement je ne pense pas continuer à regarder.

Fateemah Usman Musa 3 months ago

yaushe ake maimaita dadin kowa nayi missing last episode