Amurka ta saka wa Myanmar takunkumi kan juyin mulki - Labaran Talabijin na 11/02/2021

BBC Hausa 76K Views
  • 6.7K
  • 234
  • 101

Generating Download Links...

***Shugaban Amurka, Joe Biden ya bada umarnin saka takunkumi a kan shugabannin sojan da suka yi juyin mulki a Myanmar.

***Kungiyar Red Croos ta yi...

Posted 8 months ago

Mukaddas Kanu 8 months ago

Allah sarki kaga sugaba me kishi da sauran shuwagabanni zasuyi koyi da salon mulkin Joe Biden hakika da sunyi mulki a kwanciyar hankalina Allah ya kyauta sako daga mukaddas kanu gumawa gabas

G Arzali Zhpm 8 months ago

Cuff surgery

Anas Hm Mai Tasa 8 months ago

Allah ya kawo karshen rikicin yankin Ethiopia da Mali harma ƙasar mu Nijeriya

Umarfaruk Abubakar Umarfaruk Abubakar 8 months ago

Masha Allah hakika joe Biden cikaken shugaban kasa Mai kishin Al ummar wannan takunkumi da shugaban kasar amurka Joe Biden ya sama kasar Myanmar bisa irin wannan cin zarafin da wulakanta cin da akayi ma Al, ummar Annabi Muhammad SAW har takai ga anyi ma shugabar kasar Myanmar juyin mulkin Allah ya kara kare ka Joe Biden

Abban Islam 8 months ago

Allah ya kara lafiya joe biden muna maka fatan alkhari allah ya kara martaba

Abubakar Musa Udubo 8 months ago

Yan Tigray Allah ya kawo muku mafita

Habeeb Chibiki 8 months ago

BBC muna tareda ku Akoda Yaushe domin jin Rahotanninku dafatar ubangiji Allah ya bamu ikon tashi lafiya Ubangiji Allah ya zaunar muna da kasarmu lafiya dama diniya baki daya

Ahmed Idris 8 months ago

Toh saudiya ko dai anfara shiri yin damocradiya ne

Yazed Nasir Abdullah 8 months ago

Allahamdulillah minji dadi da aka sakyeta masha Allah Joe biden Allah ya tsare yakare AMEEN ya Allah